HIMMA TRANSPORT GEN ENTPRISES

  • Home
  • HIMMA TRANSPORT GEN ENTPRISES

HIMMA TRANSPORT GEN ENTPRISES Our Assignments is to Satisfied ur Need on supply at Himma all Our customers and well wishers are among our family

Topah
02/04/2024

Topah

Shugabar Matan Jam’iyyar NNPP ta Arewa maso yamma da ta yi murabus a Talatar nan Barr. Aisha Ahmad Kaita ta ce ta yi nadamar bin jagoran Jam’iyyar Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso.

Me za ku ce?

01/04/2024

...That no bearer of burdens will bear the burden of another.

And that there is not for man except that good for which he strives.

And that his effort is going to be seen -

Then he will be recompensed for it with the fullest recompense -

Q:53:38-41

14/06/2020

Nigerian Transport Sector is Under Serious Treat. Everywhere you move

04/01/2020

It's normal in Business "Challenge's"
May Almighty Allah Make us Durable to face and Depeated our Challenges

Company CaC Certificate Masha Allah
20/09/2019

Company CaC Certificate
Masha Allah

National Assembly Election Tribunal, decleared Idris Kanawa as Authentic Member Representatives Takai/Sumaila Federal Re...
30/08/2019

National Assembly Election Tribunal, decleared Idris Kanawa as Authentic Member Representatives Takai/Sumaila Federal Rep

National Assembly Election Tribunal, decleared Idris Kanawa as Authentic Member Representatives Takai/Sumaila Federal Rep

19/05/2019

Sheikh Umar Sani Fagge Yana Cewa:
An ruwaito daga ANNABI (S.A.W) cewa lokacin
da Allah (S.W.T) ya halicci Mala'ika jibreel (A.S)
bisa sura mafi kyawu yayi mashi fukafiki dari
shida (600) tsowon kowanne fiffike yakai daga
mahudar Rana zuwa mafadarta
Mala'ika Jibreel ya kalli kanshi yace ya
ubangijina shin acikin Mala'ikun ka akwai wanda
ya kai ni kyau Kuwa?
Sai Allah (S.W.T) yace babu.
Sai Mala'ika Jibreel ya tashi yayi Nafila Raka'a
biyu Don godiya ga Allah
A cikin kowacce Raka'a yayi tsayuwar shekara
Dubu Ashirin (20,000) yayin da ya gama sallar
Sai Allah yace dashi ya jibreel ka bauta min
hakikanin bautawa domin babu wanda yayi min
irin wannan bautar da kayi sai dai akarshen
zamani wani Annabi mai girma kuma a binso a
gurina zai zo sunan shi "MUHAMMADU" Al'umar
shi tana da Rauni kuma mai zunubi ce zasu
sallaci Raka'a biyu (2) tare da Rafkannuwa da
tauyaya kuma cikin karamin lokaci kuma da
tunani-tunani mai yawa a cikin Sallar tasu da
kuma zunubi mai girma a tattare da su
Allah yace narantse maka da girmana da Buwaya
ta nafi son Sallar su akan wannan sallar taka
domin sallarsu nine nace suyi kai kuma bani
nace ka yiba
Sai Mala'ika Jibreel yace ya Ubangiji me
katanadar masu sakamakon wannan ibada tasu?
Sai Allah (S.W.T) yace na basu jannatul
"Ma'awa"
Sai mala'ika Jibreel yace yana so ayi mashi izini
yaga wannan "Jannatul Ma'awa"
Sai Allah yayi mashi izini da ya shiga Ya ware
fukafikinshi duka sannan yatashi duk lokacin da
ya bude fukafikinshi yana yin tafiyar shekara
dubu uku hakama idan ya rufe a haka
Sai da yayi tafiyar shekara dari uku sai ya gaji ya
sauka a inuwar wata bishiya Dan ya huta yayi
sujjada ga Allah madaukaki ya fada acikin
sujjadar cewa ya ubangiji nakai Rabin ta kuwa?
ko daya daga uku ko kuma daya daga hudun ta?
Sai Allah madaukaki yace ya Jibreel ko da zaka
yi tafiyar shekara dubu dari uku(300,000) kuma
koda zan kara maka daidai da karfin da kake
dashi in kara maka fukafiki daidai da fukafikinka
kayi tashi irin wanda kayi ba zaka kai daya daga
goman abinda na tanadarwa Al'ummar "ANNABI
MUHAMMADU" ba na sakamakon Raka'a biyu (2)
tak da zasu yi
Allah Mungode Maka da ka Sanyamu Acikin
Al'ummar Masoyinmu ANNABI S.A.W
ALLAH KA AMSHI IBADAR MU KA KARA MANA
KARFIN GWIWA WAJEN BAUTAN KA A KODA
YAUSHE ALBARKAN MASOYIN MU ANNABI
S.A.W

DAURE TURA MA YAN'UWA SUMA SU AMFANA

01/04/2019

BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MAIGIRMA GANDUJE

mai girma gwamna ya akaji da fama ya harkokin dafatan kana lfy

maigirma gwamna dakai dayaranka ana ta shiga ana fita dole sai anzarce a irin wannan mulkin da kake yiwa kanawa wanda kanawan sun riga da sun nuna kyamarsu ga irin salon mulkinka kuma sun zabi su canja ka daga wannan kujera

mai girma gwamna shin kana ganin idan harka tilasta sai kayi wannan mulkin shin zaka iya tilastawa kanawa son kane ?

Maigirma gwamna rannan kaje daurin aure mutane sunbika da ihu suna bamayi suna kiranka da sunaye da dama na batanci shin kana ganin salon nan zai bulle maka kuwa ?

Mai girma gwamna jam iyyarka tayi amfani da yandaba wajen ganin kunkai ga nasara tayaya kanawa zasu yadda zakai yaki da ta addanci a wannan mulki naka ?

Mai girma gwamna wannan abindayafaru yasa girmanka yakarasa zubewa a idon duniya shin daka wannan kujera kabar siyasane har abada?
Inbaka barta ba kana tunanin idan wa adinka yakare zaka dada fitowa wata takarar al umma suyadda dakai koko kana tunanin inka kawo wani kace kanawa su zabeshi kanawa zasu saurareka ?

Ranka yadade duk gwamna ana samunsa maikishin jiharsa wannan abin dayafaru yazubar dakimar jihar kano a idon duniya kuma kai ka jagoranci faruwar hakan shin tayaya kawana zasu yarda kai ba kanka da yayanka kawai kake kishi ba ?

Ranka yadade shin kamanta lokacin dakana mataemakin gwamna mai gidanka yafadi zabe ya amsa kaye kuma yadawo bayan shekaru yaci gaba da jan ragamar jihar kuma tauraruwarsa taci gaba da haskwa har zuwa yau shin kai ka zabi kabi ta tsiya tsiya tauraruwar ka da dishe dishewa ta har abada ?

Kun hana jami an tsaro suyi aikinsu an rasa rayuka an raunata mutane dadama don cikar burinku anya kuna kishin kanawa?

Ana ta shiri agama mulkin da akaci ta hanhalastacciya za a fara na harmtacciyar hanya Nidae inabaka shawara kagaggauta bawa kanawa kujerarsu suba wanda suke ganin yafi cancanta don rike mutuncinka
Dawannan nake rufe wasika ta nabarka lfy maigirma gwamna

BATUN EFCC kan GANDOLLARS Jim kaɗan bayan yaƙin neman zaɓen Shugaba Muhammadu Buhari a jahar Kano inda aka yi ta tararra...
06/02/2019

BATUN EFCC kan GANDOLLARS Jim kaɗan bayan yaƙin neman zaɓen Shugaba Muhammadu Buhari a jahar Kano inda aka yi ta tararrabin zai ɗaga ko ba zai ɗaga hannun Ganduje ba, inda kuma a ƙarshe ya ɗaga ɗin tare da ce "To ga Gandujen ku nan". Sai ga EFCC da batun gazgatar faya-fayen videon da suke ɗauke da taswirar Gwabnan yana cusa daloli cikin burgujejen aljihun babbar rigarsa. [ 334 more words ]

BATUN EFCC kan GANDOLLARS Jim kaɗan bayan yaƙin neman zaɓen Shugaba Muhammadu Buhari a jahar Kano inda aka yi ta tararrabin zai ɗaga ko ba zai ɗaga hannun Ganduje ba, inda kuma a ƙarshe ya ɗaga ɗin…

Address

Niger Street Near Gidan Goldie Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HIMMA TRANSPORT GEN ENTPRISES posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HIMMA TRANSPORT GEN ENTPRISES:

  • Want your business to be the top-listed Taxi?

Share